Gungun ‘yan ta’adda sun sace aƙalla mutane 160 mabiya addinin Kirista, bayan da suka afka wa wasu Mujami’u biyu a jihar ...
Kungiyoyin agaji da suka kunshi Save the children da kuma MSF na ci gaba da kokawa game da yadda hare-haren ‘yan ta’addan na Mozambique ke ci gaba da lakume rayukan kananan yara inda zuwa yanzu suka ...
Wasu da ake kyautata zaton 'yan kungiyoyin ta'adda ne sun halaka akalla mutane 11 a wasu gonakin shinkafa a jihar Borno da ke Arewa maso gabashin Najeriya. Wata majiya daga yankin ta shaida wa ...
An harbi yan darikar boko haram yayin da suke neman yin satar kayan abinci a wani ƙauye Dakarun sojoji dake yaki da yan boko haram sun ƙashe wasu da ake zargin cewa yan darikar boko haram ne a ƙauyen ...
Kungiyar likitocin bayar da agaji ta Doctors Without Borders ko kuma Medicens Sans Frontieres, ta sanar da cewa an kai wa ofishinta hari tare da kona shi, a garin Djibo na arewacin kasar Burkina Faso.
Jami'an tsaron sun samu nasarar kubitar dasu a daidai garin Jalli-Muwarti dake iyakar jihar Yobe da Borno. Gwamnatin jihar Yobe ta sanar da wannan babban nasarar da rundunar sojoji suka yi yammacin ...