Gungun ‘yan ta’adda sun sace aƙalla mutane 160 mabiya addinin Kirista, bayan da suka afka wa wasu Mujami’u biyu a jihar ...
Mexico na daya daga cikin kasashen da ke fama da ayyukan kungiyoyin 'yan daba da masu ta'ammali da miyagun kwayoyi. Hukumomin ...
Rahotannin daga yankin arewacin Najeriya na nuni da cewar wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da mabiya addinin addinin Kirista ...
Rahotanni daga garin Tozai a karamar hukumar Isa da ke jihar Sokoto a arewa maso yammacin Najeriya na cewa baki-ɗayan al'ummar garin sun tsere zuwa jihohi makwafta saboda hare-haren 'ƴan bindiga da ...
A yammacin jiya Juma’a kwamishinan yada labaran jihar, Ibrahim Dosara ya ce ‘yan bindigar sun kutsa kauyen Rini dake karamar hukumar Bakura ta jihar a daren Alhamis, inda ya ce bayan sun tafi ne ...
Kamar yadda mai magana da yawun hukumar kula da lamuran gidan yari, Rabiu Shuaibu ya bayyana, an kashe wani jami'in hukumar sanadiyar arangamar da ya faru tsakanin yan bindiga da jami'an tsaro. Wannan ...
Yan bindigar sun sace turawan hanyar su zuwa Abuja daga Kafanchan bayan sun kashe yan sanda biyu dake basu kariya a ahmad aliyu Follow An tura dakaru na musamman daga Abuja domin taimakawa jami'an ...
Attorney General of the Federation (AGF) and Justice Minister, Abubakar Malami (SAN), said yesterday that the Federal Government is now poised to crush gunmen terrorizing the country following a court ...
Wasu 'yan bindiga sun harbe mutum 11 kusa da Rim da ke karamar hukumar Riyom ta jihar Filato da ke yankin arewa ta tsakiya a Najeriya. Wasu mazauna kauyen ya shaida wa BBC cewa mutanen suna dawowa ne ...