Saɓani tsakanin ubangida da mabiya ko amini a siyasar Najeriya abu ne da ya daɗe yana faruwa, inda akasari hakan ke faruwa bayan mabiyin a siyasance ya hau mulki kuma ya fara ganin cewa karansa ya kai ...
An karrama mutum 28,000 waɗanda ba Yahudawa ba saboda ɗaukar kasada na ceto rayukan Yahudawa lokacin kisan kiyashi na ...
Nottingham Forest ta taya ɗanwasan Crystal Palace Jean-Philippe Mateta kan fam miliyan 35, Juventus na nazarin ɗauko ɗanwasan ...
BBC ta ziyarci waɗannan wurare da ake tsare mutane da suka kasance tsoffin sansanonin sojin Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa a ...
Ranar ta kasance kamar kowace rana ga tagwaye Makarem da Ikram, 'yan shekara 18, a lokacin da aka kai wa makarantarsu harin ...
Arnold, Liverpool ta samu amsa mai kyau bayan da ta tuntuɓi Xabi Alonso sannan Chelsea ta sake kiran Aaron Anselmino daga Borussia Dortmund.
Tottenham da Liverpool na tattaunawa kan cinikin Andy Robertson, Bournemouth na dab da ɗauko Christos Mandas a matsayin aro, ...
Da alama jam'iyyar APC da gwamnatinta a Najeriya, sun fara juyawa ministan Abuja, babban birnin tarayyar kasar, Nyesom Wike, ...
Shugaba Trump na son ƙaddamar da tsarin kariyar makamai masu linzami na zamani na biliyoyin daloli don kare ɗaukacin Amurka.
Real Madrid Trent Alexander-Arnold ba a shaida masa ya nemi wata ƙungiya ba a bazara, Arsenal na harin ɗanwasan gaba na ...
A Amurka kaɗai, inda babu mafi ƙarancin shekarun aure na tarayya, sama da yara ƙanana 300,000 sun yi aure bisa doka tsakanin ...
Waɗanda aka ɗauka aikin sojin sun faɗa wa BBC cewa matar wadda ta kasance tsohuwar malama, ita ce ta yaudare su cewa ba za su ...