Rahoto kai-tsaye Haruna Ibrahim Kakangi da Abdullahi Bello Diginza da Aisha Aliyu Jaafar 22 Mayu 2025 Rufewa Masu bibiyar shafin BBC Hausa kai-tsaye, nan muka kawo ƙarshen labaran abubuwan da ke ...
Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya buƙaci sojojin Najeriya su fatattaki Lakurawa daga jihohin Sokoto da Kebbi da ke arewacin ƙasar. Wata sanarwa ta ce babban hafsan ya bayyana ...
Mahukunta a jihar Kano da ke Najeriya sun haranta shirye-shiryen siyasa a gidajen rediyon jihar. Ƴan majalisar dokokin Faransa sun isa birnin Algiers na Algeria da zummar ɗinke ɓaraka a yayin da aka ...
Jihohin Gombe da Bauchi a Najeriya sun buƙaci gwamnatin kasar ta fara haƙar mai a yankin Kolmani. Kotu a Jamhuriyar Dimukuraɗiyyar Congo ta yankewa sojojinta 13 hukuncin kisa sakamakon samunsu da nuna ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results