"Ina da kokari a makaranta, amma na fita daban daga cikin kawayena. Ina matukar wahala wajen mayar da hankali a lokacin daukan darrusa kuma ina shan wahala wajen gane tambayoyin jarrabawa," a cewar ...
Saɓanin shekarun baya, lokacin da matan gida kan shafe tsawon wunin jajibere da daren sallah, suna haƙilon shirya tuwon sallah, a zamanin yau, kuna iya cin girkin sallah, ba tare da hayaƙi ko ƙauri ...