Ƴan bindiga sun kai wani hari a garin Kanya da ke ƙaramar hukumar Danko-Wassagu ta Jihar Kebbi a arewa maso yammacin Najeriya inda rahotanni suka bayyana cewa sun yi awon gaba da uban ƙasa na yankin ...
Wasu sarakunan gargajiya na Yarabawa a kudu maso yammacin Najeriya sun ce dole ne Sunday Adeyemi, wanda aka fi sani da Sunday Igboho, ya mika kansa ga hukumar tsaron DSS. DSS na neman Sunday Igboho ne ...